iqna

IQNA

mazhabar malikiyya
Rubutu
IQNA - Mutunta bil'adama a cikin tunanin Imam Sadik (a.s) ya bayyana a cikin zuciyarsa da yanayin kula da mutane. Ya kasance yana sauraren ‘yan bidi’a da zindiqai waxanda suke zaune kusa da Ka’aba suna da kaffa-kaffa ga addinin Musulunci yana yi musu magana da kalmomi masu dadi da ladubba masu qarfi da husuma.
Lambar Labari: 3491093    Ranar Watsawa : 2024/05/04

Tehran (IQNA) musulmi suna bizne gawawwakin mutanen da ba a sani ba a kasar Senegal.
Lambar Labari: 3485790    Ranar Watsawa : 2021/04/07

Tehran (IQNA) babban malami malami mai bayar da fatawa na kasar Masar ya abyar da wata fatawa kan renon karea  cikin gida wadda ta bar baya da kura.
Lambar Labari: 3485094    Ranar Watsawa : 2020/08/17